The classical Greeks valued the power of spoken word, and it was their main method of communication and storytelling. |
Girkanche na gargajiya sunfi girmama magana, kuma shine babbar hanyan su ta sadarwa da kuma bada labarai. |
Bahn and Bahn write, "To Greeks the spoken word was a living thing and infinitely preferable to the dead symbols of a written language." |
Bahn da Bahn sun rubuta, " su Girkance sun dauki magana kamar abu mai rai kuam shiyasa son shi akan harshe a rubuce." |
Socrates himself believed that once something has been written down, it lost its ability for change and growth. |
Socrates da kansa ya yarda da cewan muddin an rubuta abu, yana rasa daman chanza wa ko girma. |
For these reasons, among many others, oral storytelling flourished in Greece. |
Domin Waennan dalilan, tare da wassu dalilan, bada labari da baki yayi armashi sosai a Girka. |
Greek tragedy as we know it was created in Athens around the time of 532 BC, when Thespis was the earliest recorded actor. |
Bala'in Girka da ta afku kamar yarda muka sani ya samo asali ne a Athens kusa da lokacin shekara 532 kamin zuwan yesu, lokacin Thespis dan wasan kwaykwayo na farko a rubuce. |
Being a winner of the first theatrical contest held in Athens, he was the exarchon, or leader,[4] of the dithyrambs performed in and around Attica, especially at the rural Dionysia. |
kasan cewar sa mai nasara a takara na farko da akayi na wasan kwaykwayo a Athens, ya sa ya zama exarchon, ko kuma shugaba, [4] na dithyrambs wanda sukayi na ciki da kewayen Attica, musamman na karkaran Dionysia. |
By Thespis' time, the dithyramb had evolved far away from its cult roots. |
Zuwa lokacin Thespis, su dithyramb sun sami juyi nesa da tushen al'adan su. |
Under the influence of heroic epic, Doric choral lyric and the innovations of the poet Arion, it had become a narrative, ballad-like genre. |
Karkashin rinjayar heroic epic, wakan Doric Choral da kuma kirkirar mawaki Arion, sai ya zama kamar labari, kamar nau'in ballad. |
Because of these, Thespis is often called the "Father of Tragedy"; however, his importance is disputed, and Thespis is sometimes listed as late as 16th in the chronological order of Greek tragedians; the statesman Solon, for example, is credited with creating poems in which characters speak with their own voice, and spoken performances of Homer's epics by rhapsodes were popular in festivals prior to 534 BC.[5] |
domin waennan, sau dayawa ana kiran Thespis "baban bala'i'; amma kuma, ana jayayya akan muhimmancin sa, kuma watarana ana lissafa Thespis cikin makara ta 16th na tsarin lokaci na bala'in Girkancin; wani mutum mai muhimmanci Solon, a missali, ana masa yabo na kirkiran wakokin da masu yi ke amfani da muryoyin su, da kuma adadin aiki na magana na Homer's epics ta rhapsodes suna da mashahuri a biki kamin shekara 534 kamin zuwan yesu. [5] |
Thus, Thespis's true contribution to drama is unclear at best, but his name has been given a longer life, in English, as a common term for performer — i.e., a "thespian." |
Haka, asalin gudumawar Thespis's a kan wasan kwaikwayo ba a bayyane yake ba, amma dai an bai wa sunan saa tsawon rai, a turance, abun da ake amfani wa masu addadin aiki --- wato., "thespian". |
The dramatic performances were important to the Athenians – this is made clear by the creation of a tragedy competition and festival in the City Dionysia. |
Adadin aiki ta wasan kwaikwayo suna da muhimmanci wa en Athens -- wannan ya bayyana sarai da hada gasar bala'i da biki a garin Dionysia |
This was organized possibly to foster loyalty among the tribes of Attica (recently created by Cleisthenes). |
An hada wannan ne don a samu aminci tsakanin kabilun Attica (kwanan nan Cleisthenes suka hada). |
The festival was created roughly around 508 BC. |
An hada bikin a misalin shekara 508 kamin zuwan yesu. |
While no drama texts exist from the sixth century BC, we do know the names of three competitors besides Thespis: Choerilus, Pratinas, and Phrynichus. |
Duk da kasancewar babu wasan kwaikwayo a rubuce daga karni na shida kamin zuwan yesu, mun san sunayen mutane uku da suka fafata tare da Thespis: Choerilis, Pratinas, da Phrynichus. |
Each is credited with different innovations in the field. |
Dukan su ana masu yabo na hada sabbin abubuwa daban daban a bangaren. |